Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 7:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya amsa musu ya ce, “Ku je ku gaya wa Yahaya abin da kuka ji da abin da kuka gani. Makafi na samun gani, guragu na tafiya, ana tsarkake kutare, kurame na ji, ana ta da matattu, ana kuma yi wa matalauta bishara.

Karanta cikakken babi Luk 7

gani Luk 7:22 a cikin mahallin