Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 6:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yesu ya ce musu, “Ina yi muku tambaya. Ya halatta ran Asabar a yi alheri ko mugunta? A ceci rai, ko a hallaka shi?”

Karanta cikakken babi Luk 6

gani Luk 6:9 a cikin mahallin