Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 6:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Shi kuwa ya san tunaninsu. Sai ya ce wa mai shanyayyen hannun, “Taso, ka tsaya nan tsakiya.” Sai ya tashi, ya tsaya a wurin.

Karanta cikakken babi Luk 6

gani Luk 6:8 a cikin mahallin