Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 6:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai malaman Attaura da Farisiyawa suka yi haƙwansa su ga ko yā warkar a ran Asabar, don su samu su kai ƙararsa.

Karanta cikakken babi Luk 6

gani Luk 6:7 a cikin mahallin