Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 6:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A wata Asabar kuma ya shiga majami'a, yana koyarwa. Akwai kuwa wani mutum a ciki wanda hannunsa na dama ya shanye.

Karanta cikakken babi Luk 6

gani Luk 6:6 a cikin mahallin