Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 6:49 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma wanda ya ji maganata, bai kuwa aikata ba, kamar mutum yake wanda ya gina gida a kan turɓaya, ba harsashi. Ruwan kogi ya buge shi, nan da nan ya rushe. Wannan gida ya yi mummunar ragargajewa!”

Karanta cikakken babi Luk 6

gani Luk 6:49 a cikin mahallin