Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 6:42 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ƙaƙa kuma za ka iya ce wa ɗan'uwanka, ‘Ya ɗan'uwana, bari in cire maka ɗan hakin da yake a idonka,’ alhali kuwa kai kanka ba ka ga gungumen da yake a naka ido ba? Kai munafuki! Sai ka fara cire gungumen da yake a idonka tukuna sa'an nan ka gani sosai yadda za ka cire ɗan hakin da yake a idon ɗan'uwanka.”

Karanta cikakken babi Luk 6

gani Luk 6:42 a cikin mahallin