Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 6:38 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku bayar, ku ma sai a ba ku mudu a cike, a danƙare, har ya yi tozo, har yana zuba, za a juye muku a hannun riga. Mudun da kuka auna, da shi za a auna muku.”

Karanta cikakken babi Luk 6

gani Luk 6:38 a cikin mahallin