Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 6:34 Littafi Mai Tsarki (HAU)

In kuma sai ga waɗanda kuke tsammani za su biya ku ne kuke ba da rance, wane lada ne da ku? Ai, ko masu zunubi ma, sukan ba masu zunubi rance, don a biya su daidai.

Karanta cikakken babi Luk 6

gani Luk 6:34 a cikin mahallin