Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 6:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya gangaro tare da su, ya tsaya a wani sarari. Ga kuwa babban taro masu binsa, da kuma taro masu yawan gaske daga duk ƙasar Yahudiya da Urushalima, da kuma yankin ƙasar Taya da Sidon da yake bakin bahar, waɗanda suka zo su saurare shi, a kuma warkar da cuce-cucensu.

Karanta cikakken babi Luk 6

gani Luk 6:17 a cikin mahallin