Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 6:11-13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

11. Sai suka husata ƙwarai, suka yi shawarar abin da za su yi wa Yesu.

12. A kwanakin nan Yesu ya fita ya hau dutse domin yin addu'a. Dare farai yana addu'a ga Allah.

13. Da gari ya waye ya kira almajiransa, ya zaɓi goma sha biyu a cikinsu, ya ce da su manzanni.

Karanta cikakken babi Luk 6