Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 5:37 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ba kuma mai ɗura sabon ruwan inabi a tsofaffin salkuna. In ma an ɗura, sai sabon ruwan inabin ya fasa salkunan, ya zube, salkunan kuma su lalace.

Karanta cikakken babi Luk 5

gani Luk 5:37 a cikin mahallin