Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 5:29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Lawi ya yi masa ƙasaitacciyar liyafa a gidansa, akwai kuwa taron masu karɓar haraji da waɗansu mutane suna ci tare da su.

Karanta cikakken babi Luk 5

gani Luk 5:29 a cikin mahallin