Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 5:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bayan haka ya fita, ya ga wani mai karɓar haraji, mai suna Lawi, a zaune, yana aiki a wurin karɓar haraji. Ya ce masa, “Bi ni.”

Karanta cikakken babi Luk 5

gani Luk 5:27 a cikin mahallin