Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 5:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma duk da haka labarinsa sai ƙara yaɗuwa yake yi, har taro masu yawan gaske suka yi ta zuwa domin su saurare shi, a kuma warkar da su daga rashin lafiyarsu.

Karanta cikakken babi Luk 5

gani Luk 5:15 a cikin mahallin