Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 4:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Iblis ya ce masa, “Kai zan bai wa ikon duk waɗannan, da ɗaukakarsu, don ni aka danƙa wa, nakan kuma bayar ga duk wanda na ga dama.

Karanta cikakken babi Luk 4

gani Luk 4:6 a cikin mahallin