Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 4:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yesu ya ce musu, “Lalle za ku faɗa mini karin maganan nan, ‘Likita, warkar da kanka.’ Za ku kuma ce mini, ‘Duk abin da muka ji ka yi a Kafarnahum, ka yi a nan garinku mana.’ ”

Karanta cikakken babi Luk 4

gani Luk 4:23 a cikin mahallin