Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 3:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

sai Yahaya ya amsa wa dukansu ya ce, “Ni kam, da ruwa nake yi muku baftisma, amma wani yana zuwa wanda ya fi ni girma, wanda ko maɓallin takalminsa ma ban isa in ɓalle ba. Shi ne zai yi muku baftisma da Ruhu Mai Tsarki, da kuma wuta.

Karanta cikakken babi Luk 3

gani Luk 3:16 a cikin mahallin