Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 24:52-53 Littafi Mai Tsarki (HAU)

52. Su kuwa suka yi masa sujada, suka koma Urushalima, suna matuƙar farin ciki.

53. Ko yaushe kuma suna a Haikali suna yabon Allah.

Karanta cikakken babi Luk 24