Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 24:44 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya kuma ce musu, “Wannan ita ce maganata da na gaya muku tun muna tare, cewa lalle ne a cika duk abin da yake rubuce game da ni a Attaura ta Musa, da littattafan annabawa, da kuma Zabura.”

Karanta cikakken babi Luk 24

gani Luk 24:44 a cikin mahallin