Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 24:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Tun suna cikin damuwa da abin, sai kawai ga waɗansu mutum biyu a tsaye kusa da su, saye da tufafi masu ƙyalƙyali.

Karanta cikakken babi Luk 24

gani Luk 24:4 a cikin mahallin