Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 24:28-30 Littafi Mai Tsarki (HAU)

28. Sai suka kusato ƙauyen da za su. Ya yi kamar zai ci gaba,

29. suka matsa masa suka ce, “Sauka a wurinmu, ai, magariba ta doso, rana duk ta tafi.” Sai ya sauka a wurinsu.

30. Sa'ad da yake cin abinci tare da su, sai ya ɗauki gurasa, ya yi wa Allah godiya, ya gutsura, ya ba su.

Karanta cikakken babi Luk 24