Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 24:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ɗayansu, mai suna Kiliyobas, ya amsa masa ya ce, “Ashe, kai kaɗai ne baƙo a Urushalima, da ba ka san abubuwan da suka faru a can, 'yan kwanakin nan ba?”

Karanta cikakken babi Luk 24

gani Luk 24:18 a cikin mahallin