Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 24:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

To, Maryamu Magadaliya, da Yuwana, da Maryamu uwar Yakubu, da kuma sauran matan da suke tare da su, su ne suka gaya wa manzannin waɗannan abubuwa.

Karanta cikakken babi Luk 24

gani Luk 24:10 a cikin mahallin