Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 23:55 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Matan nan kuwa da suka zo tare da shi daga ƙasar Galili, suka bi baya, suka duba kabarin da yadda kuma aka sa jikinsa.

Karanta cikakken babi Luk 23

gani Luk 23:55 a cikin mahallin