Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 23:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya kuwa sakar musu wanda suka roƙa, wato, wanda aka jefa a kurkuku a kan laifin tawaye da kuma kisankai. Amma ya ba da Yesu, su yi masa abin da suke so.

Karanta cikakken babi Luk 23

gani Luk 23:25 a cikin mahallin