Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 21:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za a yi raurawar ƙasa manya manya, da kuma yunwa, da annoba a wurare dabam dabam. Za a kuma yi al'amura masu bantsoro da manyan alamu daga sama.

Karanta cikakken babi Luk 21

gani Luk 21:11 a cikin mahallin