Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 20:46 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ku yi hankali da malaman Attaura, masu son yawo a cikin manyan riguna, masu so a gaishe su a kasuwa, masu son mafifitan mazaunai a majami'u, da mazaunan alfarma a wurin biki.

Karanta cikakken babi Luk 20

gani Luk 20:46 a cikin mahallin