Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 20:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suka tambaye shi suka ce, “Malam, ai, mun sani maganarka da koyarwarka duk gaskiya ne. Ka ɗauki kowa da kowa daidai, sai koyar da tafarkin Allah sosai kake yi.

Karanta cikakken babi Luk 20

gani Luk 20:21 a cikin mahallin