Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 20:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma da manoman suka gan shi, suka yi shawara da juna suka ce, ‘Ai, wannan shi ne magajin. Mu kashe shi mana, gādon ya zama namu.’

Karanta cikakken babi Luk 20

gani Luk 20:14 a cikin mahallin