Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 20:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da kakar inabi ta yi, ya aiki wani bawansa a gun manoman nan su ba shi gallar garkar. Amma manoman suka yi masa dūka, suka kore shi hannu wofi.

Karanta cikakken babi Luk 20

gani Luk 20:10 a cikin mahallin