Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 20:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wata rana yana koyar da mutane a Haikali, yana yi musu bishara, sai ga manyan firistoci da malaman Attaura, da shugabanni suka matso,

Karanta cikakken babi Luk 20

gani Luk 20:1 a cikin mahallin