Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 2:48 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da suka gan shi suka yi mamaki, sai uwa tasa ta ce masa, “Ya kai ɗana, yaya ka yi mana haka? Ga shi nan, ni da babanka muna ta nemanka duk ranmu a ɓace.”

Karanta cikakken babi Luk 2

gani Luk 2:48 a cikin mahallin