Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 2:44 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Su kuwa suka yi ta tafiya yini guda, suna zaton yana cikin ayari. Sai suka yi ta cigiyarsa cikin 'yan'uwansu da idon sani.

Karanta cikakken babi Luk 2

gani Luk 2:44 a cikin mahallin