Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 2:36 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Akwai kuma wata annabiya, mai suna Hannatu, 'yar Fanuyila, na kabilar Ashiru. Ta kuwa tsufa ƙwarai, ta yi zaman aure shekara bakwai bayan ɗaukanta na budurci,

Karanta cikakken babi Luk 2

gani Luk 2:36 a cikin mahallin