Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 2:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da mala'iku suka tafi daga gare su suka koma Sama, sai makiyayan suka ce wa juna, “Mu tafi Baitalami yanzu, mu ga abin nan da ya faru, wanda Ubangiji ya sanar da mu.”

Karanta cikakken babi Luk 2

gani Luk 2:15 a cikin mahallin