Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 18:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ashe, Allah ba zai biya wa zaɓaɓɓunsa da suke yi masa kuka dare da rana hakkinsu ba? Zai yi jinkiri a wajen taimakonsu ne?

Karanta cikakken babi Luk 18

gani Luk 18:7 a cikin mahallin