Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 18:34 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma ko ɗaya ba su fahimci waɗannan abubuwa ba, domin zancen nan a ɓoye yake daga gare su, ba su ma gane abin da aka faɗa ba.

Karanta cikakken babi Luk 18

gani Luk 18:34 a cikin mahallin