Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 18:32 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gama za a bāshe shi ga al'ummai, a yi masa ba'a, a wulakanta shi, a kuma tofa masa yau.

Karanta cikakken babi Luk 18

gani Luk 18:32 a cikin mahallin