Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 18:31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya keɓe sha biyun nan, ya ce musu, “Ga shi, za mu Urushalima, duk abin da yake rubuce kuma game da Ɗan Mutum, ta hannun annabawa zai tabbata.

Karanta cikakken babi Luk 18

gani Luk 18:31 a cikin mahallin