Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 18:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da Yesu ya ji haka, ya ce masa, “Har yanzu abu guda ne kawai ya rage maka, ka sayar da duk mallakarka, ka rarraba wa gajiyayyu, za ka sami wadata a Sama. Sa'an nan ka zo ka bi ni.”

Karanta cikakken babi Luk 18

gani Luk 18:22 a cikin mahallin