Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 18:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kā dai san umarnan nan, ‘Kada ka yi zina. Kada ka yi kisankai. Kada ka yi sata. Kada ka yi shaidar zur. Ka girmama mahaifinka da mahaifiyarka.’ ”

Karanta cikakken babi Luk 18

gani Luk 18:20 a cikin mahallin