Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 17:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Misali, wane ne a cikinku in yana da bawa mai yi masa noma ko kiwon tumaki, da zarar ya dawo daga jeji, zai ce masa, ‘Maza, zo ka zauna, ka ci abinci’?

Karanta cikakken babi Luk 17

gani Luk 17:7 a cikin mahallin