Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 16:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya kuma ce wa wani, ‘Kai fa, nawa ake binka?’ Sai ya ce, ‘Buhu ɗari na alkama.’ Ya ce masa, ‘Ga takardarka, ka rubuta tamanin.’

Karanta cikakken babi Luk 16

gani Luk 16:7 a cikin mahallin