Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 16:31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ibrahim ya ce masa, ‘In dai har ba su saurari littattafan Musa da na annabawa ba, ko da wani ya tashi daga cikin matattu ma, ba za su rinjayu ba.’ ”

Karanta cikakken babi Luk 16

gani Luk 16:31 a cikin mahallin