Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 16:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya yi kira ya ce, ‘Baba Ibrahim, ka ji tausayina, ka aiko Li'azaru ya tsoma kan yatsarsa a ruwa ya sanyaya harshena, don azaba nake sha a cikin wannan wuta.’

Karanta cikakken babi Luk 16

gani Luk 16:24 a cikin mahallin