Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 16:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ana nan sai gajiyayyen nan ya mutu, mala'iku kuma suka ɗauke shi, suka kai shi wurin Ibraham. Mai arzikin ma ya mutu, aka kuma binne shi.

Karanta cikakken babi Luk 16

gani Luk 16:22 a cikin mahallin