Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 16:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Attaura da litattafan annabawa suna nan har ya zuwa ga Yahaya, daga lokacin nan kuwa ake yin bisharar Mulkin Allah, kowa kuma yana kutsawa zuwa ciki.

Karanta cikakken babi Luk 16

gani Luk 16:16 a cikin mahallin