Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 15:29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma ya amsa wa ubansa ya ce, ‘Dubi yawan shekarun nan da na bauta maka. Ban taɓa ta da umarninka ba. Duk da haka, ba ka taɓa ba ni ko ɗan taure ba, da za mu yi shagali tare da abokaina.

Karanta cikakken babi Luk 15

gani Luk 15:29 a cikin mahallin