Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 15:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Shi kuwa ya ce masa, ‘Ai, ɗan'uwanka ne ya dawo, tsohonku ya yanka kiwataccen ɗan maraƙin nan saboda ya sadu da shi lafiya ƙalau.’

Karanta cikakken babi Luk 15

gani Luk 15:27 a cikin mahallin